Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

3-9 ga Afrilu

IRMIYA 17-21

3-9 ga Afrilu
  •  Waƙa ta 69 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ka Bar Jehobah Ya Gyara Tunaninka da Halayenka”: (minti 10)

    • Irm 18:1-4—Maginin tukwane yana iya yin duk abin da yake so da laka (w99 4/1 22 sakin layi na 3)

    • Irm 18:5-10—Jehobah yana da iko a kan dukan ’yan Adam (it-2-E 776 sakin layi na 4)

    • Irm 18:11—Ka amince da gyarar Jehobah (w99 4/1 22 sakin layi na 4-5)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Irm 17:9—Ta yaya zuciya mai rikici za ta iya bayyana kanta? (w01 11/1 17 sakin layi na 13)

    • Irm 20:7—Ta yaya ne Jehobah ya yi amfani da ƙarfinsa a kan Irmiya kuma ya ruɗe shi? (w07 4/1 9 sakin layi na 4)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 21:3-14

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyoyin gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa dukan masu shela su sake ziyarar waɗanda suka karɓi warƙar nan Mene Ne Mulkin Allah?

RAYUWAR KIRISTA