Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

16-22 ga Afrilu

MARKUS 1-2

16-22 ga Afrilu
  • Waƙa ta 130 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • An Gafarta Maka Zunubanka”: (minti 10)

    • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Markus.]

    • Mk 2:​3-5​—Yesu ya ji tausayin wani mai ciwon inna kuma ya gafarta masa zunubansa (jy 67 sakin layi na 3-5)

    • Mk 2:​6-12​—Yesu ya nuna cewa yana da ikon gafarta zunubai sa’ad da ya warkar da wani mai ciwon inna (nwtsty na nazarin littafin Mk 2:9)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mk 1:11​—Mene ne kalaman nan da Jehobah ya gaya wa Yesu suke nufi? (nwtsty na nazari)

    • Mk 2:​27, 28​—Me ya sa Yesu ya kira kansa “Ubangiji . . . na ran Assabbaci”? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 1:​1-15

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka fara da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka nuna yadda za a bi da waɗanda ba sa son jin wa’azinmu a yankinku.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 44

  • “Ban Zo Domin In Kira Masu Adalci Ba, Amma Masu Zunubi”: (minti 7) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Na Yi Rayuwa Mai Ma’ana Bayan Na Bar Fursun. Bayan haka, ka yi waɗannan tambayoyin: Mene ne ya taimaka wa Donald ya yi farin ciki a rayuwarsa? Sa’ad da muke wa’azi, ta yaya za mu guji nuna wariya kamar yadda Yesu ya yi?​—Mk 2:17.

  • Jehobah Yana Gafarta Zunubai “a Yalwace”: (minti 8) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Jehobah, Zan Bauta Maka da Dukan Raina. Bayan haka, ka yi waɗannan tambayoyin: Ta yaya Anneliese ta komo ga Jehobah? (Ish 55:​6, 7) Ta yaya za ku iya yin amfani da labarinta don ku taimaka wa waɗanda suka daina bauta wa Jehobah?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 6 sakin layi na 10-15 da kuma akwatin da ke shafi na 67

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 86 da Addu’a