2-8 ga Afrilu
MATTA 26
Waƙa ta 19 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Bambanci da Kuma Alaƙar da Ke Tsakanin Idin Ƙetarewa da Jibin Maraice” (minti 10)
Mt 26:17-20—Yesu ya yi Idin Ƙetarewa na ƙarshe tare da almajiransa (nwtsty hotuna da kuma bidiyo)
Mt 26:26—Burodin Jibin Maraicen na wakiltar jikin Yesu (nwtsty na nazari)
Mt 26:27, 28—Ruwan inabi na Jibin Maraicen na wakiltar ‘jinin Yesu na alkawari’ (nwtsty na nazari)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Mt 26:17—Me ya sa aka ce 13 ga Nisan ce ‘rana ta fari ga kwanakin gurasa mara yisti’? (nwtsty na nazari)
Mt 26:39—Mene ne wataƙila ya sa Yesu ya yi addu’ar nan cewa: “Ka ɗauke mini ƙoƙon wahalar nan”? (nwtsty na nazari)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 26:1-19
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 59 sakin layi na 21-22 da kuma ƙarin bayani.
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 8)
Ku Zama Abokin Jehobah—Mutuwar Yesu: (minti 7) Ka saka bidiyon. Bayan haka, ka gayyato yara zuwa kan bagadi kuma ka yi musu tambayoyin nan: Me ya sa mutane suke rashin lafiya, su tsufa kuma su mutu? Wane bege ne Jehobah ya ba mu? Wa kuke so ku sake gani a aljanna?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv ratayen da ke shafi na 212-215
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 74 da Addu’a