Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

9-15 ga Afrilu

MATTA 27-28

9-15 ga Afrilu
  • Waƙa ta 69 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Je ku Taimaki Mutane Su Zama Mabiyan Yesu​—Me Ya Sa, A Ina, Ta Yaya?”: (minti 10)

    • Mt 28:18​—Yesu yana da iko sosai (w04 7/1 14 sakin layi na 4)

    • Mt 28:19​—Yesu ya ce a yi wa’azi da kuma koyar da mutane a duk faɗin duniya (nwtsty na nazari)

    • Mt 28:20​—Dole ne mu koya wa mutane yadda za su aikata abubuwan da Yesu ya koyar (nwtsty na nazari)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 27:51​—Mene ne yagewar labulen yake nufi? (nwtsty na nazari)

    • Mt 28:7​—Ta yaya mala’ikan Jehobah ya daraja matan da suka zo kabarin Yesu? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 27:​38-54

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) g17.2-E 14​—Jigo: Shin A Kan Giciye Ne Aka Kashe Yesu?

RAYUWAR KIRISTA