Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Wane ne zai iya ba mu shawara game da yadda za mu yi farin ciki a rayuwa?
Nassi: Za 1:1, 2
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Idan muna ƙaunar kuɗi da abubuwan duniya sosai, ta yaya hakan zai shafi farin cikinmu?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Idan muna ƙaunar kuɗi da abubuwan duniya sosai, ta yaya hakan zai shafi farin cikinmu?
Nassi: 1Ti 6:9, 10
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Wace albarka za mu samu idan mun kasance da halin da ya dace?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Wace albarka za mu samu idan mun kasance da halin da ya dace?
Nassi: Mis 17:22
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya iyali za ta yi farin ciki duk da matsaloli na yau da kullum?