Shaidu suna marabtar wani da ya zo Taron Tunawa da Mutuwar Yesu

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Afrilu 2019

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Jerin tattaunawa game da mutuwar Yesu.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Albarkar Kasancewa Marasa Aure

Ta yaya Kiristoci marasa aure za su yi amfani da yanayinsu a hanyar da ta dace?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Mai Aminci Ne

Idan muka fuskanci jaraba, Jehobah yana mana tanadin abin da zai taimaka mana mu jimre.

RAYUWAR KIRISTA

Yaya Za Ka Yi Shiri Don Tunawa da Mutuwar Yesu?

Dukanmu muna bukatar mu yi shiri sosai. Ta yaya za mu yi hakan?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Allah Zai Zama “Kome da Kome” ga Kowa

Wadanda suka rike amincinsu ga Jehobah har karshe za su sami albarka sosai a nan gaba.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Ne Allahn da Ke “Mana Kowace Irin Ta’aziyya”

Jehobah yana amfani da ’yan’uwa a ikilisiya don ya yi mana ta’aziyya.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Nemi Ilimi Daga Wurin Jehobah

Jehobah, Malami Mafi Girma yana ba mu damar samun ilimi da ya fi kowane ilimi a duniya.