Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 KORINTIYAWA 14-16

Allah Zai Zama “Kome da Kome” ga Kowa

Allah Zai Zama “Kome da Kome” ga Kowa

15:24-28

Waɗanda suka riƙe amincinsu ga Jehobah har ƙarshe za su sami albarka sosai a nan gaba. Idan muna gaya wa mutane game da alkawuran da ya yi mana da fara’a, hakan yana sa mu ƙara gaskata da alkawuransa. Manzo Bulus ya ƙarfafa Kiristoci cewa su riƙa tunanin lokacin da Yesu Kristi zai gama sarautarsa na shekara dubu kuma Jehobah ya zama “kome da kome” ga kowa.

Waɗanne albarka ne ka fi so kuma me ya sa?

Me ya tabbatar maka da cewa Allah zai cika alkawuransa?