29 ga Afrilu–5 ga Mayu
2 KORINTIYAWA 1-3
Waƙa ta 44 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Ne Allahn da Ke ‘Mana Kowace Irin Ta’aziyya’”: (minti 10)
[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Korintiyawa.]
2Ko 1:3—Jehobah shi ne “Uba mai yawan tausayi” (w17.07 13 sakin layi na 4)
2Ko 1:4—Muna amfani da ta’aziyyar da Jehobah yake mana don mu ta’azantar da mutane (w17.07 15 sakin layi na 14)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
2Ko 1:22—Mece ce ma’anar ‘shigambiya’ da kuma ‘hatimi’ da Allah ya ba wa shafaffun Kiristoci? (mwbr19.04-HA an ɗauko daga w16.04 32)
2Ko 2:14-16—Mene ne wataƙila manzo Bulus yake nufi sa’ad da ya yi magana a kan yin “nasara” ta wurin Almasihu? (mwbr19.04-HA an ɗauko daga w10 8/1 23)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ko 3:1-18 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) bhs 52-53 sakin layi na 3-4 (th darasi na 8)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Nemi Ilimi Daga Wurin Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Albarkun da Koyarwar Jehobah Ke Kawowa.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 7 sakin layi na 1-10
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 130 da Addu’a