LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Afrilu 2020

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Jerin tattaunawa game da abin da Allah ya nufa wa ’yan Adam, da kuma yadda zai yi hakan.

Talata, 7 ga Afrilu, 2020​—Taron Tunawa da Mutuwar Yesu

Ta yaya za ka shirya zuciyarka kafin taron tunawa da mutuwar Yesu?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yakub da Laban Sun Yi Alkawarin Zaman Lafiya

Ta yaya za mu zauna lafiya da mutane ko kuma mu sasanta matsalolin da ke tsakaninmu?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Yi Kokawa Domin Ka Sami Albarka?

Mene ne za ka iya yi don ka sami albarkar Jehobah?

RAYUWAR KIRISTA

Me Ya Fi Muhimmanci a Gare Ni?

Mene ne aikin da kake yi yake nunawa game da abin da ya fi muhimmanci a gare ka?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Abokan Banza na Jawo Mummunar Sakamako

Me zai taimaka mana mu san abokan kirki da abokan banza?

RAYUWAR KIRISTA

Ku “Kawar da Gumakan Allolin” Karya

Wadanne abubuwa ne muke bukatar mu kawar da su idan muna so Jehobah ya kāre mu?