Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Talata, 7 ga Afrilu, 2020​—Taron Tunawa da Mutuwar Yesu

Za a Yi Taron Tunawa da Mutuwar Yesu a Ranar Talata, 7 ga Afrilu, 2020

Talata, 7 ga Afrilu, 2020​—Taron Tunawa da Mutuwar Yesu

A kowace shekara idan lokacin tunawa da mutuwar Yesu ya zagayo, Kiristoci suna tunani sosai a kan yadda Jehobah da kuma Ɗansa Yesu suka nuna mana ƙauna da babu irinta. (Yoh 3:16; 15:13) Za ka iya yin amfani da akwatin nan don ka ga yadda littattafan Matiyu zuwa Yohanna suka nuna abin da Yesu ya yi a Urushalima kafin a kashe shi. An tattauna abubuwan nan a sashe na 6 na littafin nan Jesus​—The Way, the Truth, the Life. Me ƙaunar da Allah da Yesu suka nuna maka za ta motsa ka ka yi?​—2Ko 5:​14, 15; 1Yo 4:​16, 19.

HIDIMAR YESU TA ƘARSHE A URUSHALIMA

Lokaci

Wuri

Aukuwa

Matiyu

Markus

Luka

Yohanna

33, 8 ga Nisan (1-2 ga Afrilu, 2020)

Bait’anya

Yesu ya iso kwanaki shida kafin Idin Ƙetarewa

 

 

 

11:55–12:1

9 ga Nisan (2-3 ga Afrilu, 2020)

Bait’anya

Maryamu ta zuba masa mai a kai da ƙafa

26:6-13

14:3-9

 

12:2-11

Bait’anya-Baitfaji-Urushalima

Ya shiga Urushalima da ɗaukaka, yana kan jaki

21:1-11, 14-17

11:1-11

19:29-44

12:12-19

10 ga Nisan (3-4 ga Afrilu, 2020)

Bait’anya-Urushalima

Ya la’anta itacen ɓaure; ya sake tsabtace haikali

21:18, 19; 21:12, 13

11:12-17

19:45, 46

 

Urushalima

Manyan firistoci da marubuta sun ƙulla su kashe Yesu

 

11:18, 19

19:47, 48

 

Jehobah ya yi magana; Yesu ya annabta mutuwarsa; rashin ba da gaskiyar Yahudawa ya cika annabcin Ishaya

 

 

 

12:20-50

11 ga Nisan (4-5 ga Afrilu, 2020)

Bait’anya-Urushalima

Darasi a kan ɓauren da ya yanƙwane

21:19-22

11:20-25

 

 

Urushalima, haikali

An ƙalubalanci ikonsa; kwatancin ’ya’ya maza biyu

21:23-32

11:27-33

20:1-8

 

Kwatanci: manoma masu kisa, bikin aure

21:33–22:14

12:1-12

20:9-19

 

Ya amsa tambayoyi game da Allah da kuma Kaisar, tashin matattu, doka mafi girma

22:15-40

12:13-34

20:20-40

 

Ya tambaya ko Kristi ɗan Dauda ne

22:41-46

12:35-37

20:41-44

 

Kaito ga marubuta da Farisiyawa

23:1-39

12:38-40

20:45-47

 

Ya lura da kyautar wata gwauruwa

 

12:41-44

21:1-4

 

Dutsen Zaitun

Ya ba da alamar bayyanarsa na gaba

24:1-51

13:1-37

21:5-38

 

Kwatanci: budurwoyi goma, talinti, tumaki da awaki

25:1-46

 

 

 

12 ga Nisan (5-6 ga Afrilu, 2020)

Urushalima

Manyan Yahudawa sun ƙulla su kashe shi

26:1-5

14:1, 2

22:1, 2

 

Yahuda ya ƙulla makirci

26:14-16

14:10, 11

22:3-6

 

13 ga Nisan (6-7 ga Afrilu, 2020)

Kusa da kuma a cikin Urushalima

Ya yi shiri don Idin Ƙetarewa na ƙarshe

26:17-19

14:12-16

22:7-13

 

14 ga Nisan (7-8 ga Afrilu, 2020)

Urushalima

Ya yi Idin Ƙetarewa da manzanninsa

26:20, 21

14:17, 18

22:14-18

 

Ya wanke ƙafafun manzanninsa

 

 

 

13:1-20

Yesu ya ce Yahuda maci amana ne kuma ya sallame shi

26:21-25

14:18-21

22:21-23

13:21-30

Ya kafa Abincin Maraice na Ubangiji (1Ko 11:​23-25)

26:26-29

14:22-25

22:19, 20, 24-30

 

Ya annabta cewa Bitrus zai yi musun saninsa kuma za a tarwatsa manzannin

26:31-35

14:27-31

22:31-38

13:31-38

Ya yi alkawarin mataimaki; kwatancin itacen inabi na ainihi; ya ba da doka su nuna ƙauna; addu’a ta ƙarshe da manzanninsa

 

 

 

14:1–17:26

Jathsaimani

Ya yi baƙin ciki mai tsanani a cikin lambun; an ci amanar Yesu kuma an kama shi

26:30, 36-56

14:26, 32-52

22:39-53

18:1-12

Urushalima

Annas ya yi masa tambayoyi; Kayafa da Majalisar Yahudawa sun yi masa shari’a; Bitrus ya yi musun saninsa

26:57–27:1

14:53–15:1

22:54-71

18:13-27

Yahuda maci amana ya rataye kansa (A. M 1:​18, 19)

27:3-10

 

 

 

A gaban Bilatus, sa’an nan Hiridus, kuma ya dawo wurin Bilatus

27:2, 11-14

15:1-5

23:1-12

18:28-38

Bilatus ya so ya sake shi amma Yahudawa sun nemi ya saki Barabbas; an yanke masa hukuncin kisa a kan gungumen azaba

27:15-30

15:6-19

23:13-25

18:39–19:16

(w. 3:00 da rana)

Golgota

Ya mutu a kan gungumen azaba

27:31-56

15:20-41

23:26-49

19:16-30

Urushalima

An sauke gawarsa daga gungumen kuma aka saka a cikin kabari

27:57-61

15:42-47

23:50-56

19:31-42

15 ga Nisan (8-9 ga Afrilu, 2020)

Urushalima

Firistoci da Farisiyawa sun kawo masu gadin kabarin kuma suka rufe shi

27:62-66

 

 

 

16 ga Nisan (9-10 ga Afrilu, 2020)

Urushalima da kewayenta; Imawus

An ta da Yesu; ya bayyana sau biyar ga almajiran

28:1-15

16:1-8

24:1-49

20:1-25

Bayan 16 ga Nisan

Urushalima; Galili

Ya ƙara bayyana ga almajiran (1Ko 15:​5-7; A. M 1:​3-8); ya ba da umurni; ya ba da aikin yin almajirai

28:16-20

 

 

20:26–21:25