Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 31

Yakub da Laban Sun Yi Alkawarin Zaman Lafiya

Yakub da Laban Sun Yi Alkawarin Zaman Lafiya

31:44-53

Me ya sa Yakub da Laban suka tara duwatsu?

  • Hakan zai nuna wa matafiya alkawarin zaman lafiya da suka yi da juna

  • Hakan zai tuna musu cewa Jehobah yana ganin ƙoƙarin da suke yi don su cika alkawarin zaman lafiya da suka yi da juna

A yau ma, Jehobah yana so bayinsa su zauna lafiya da juna. Ta yaya abubuwa ukun nan za su taimaka mana mu zauna lafiya da juna ko kuma mu sasanta matsaloli?

  • Sasanta batun.​Mt 5:​23, 24

  • Gafarta wa juna.​Kol 3:13

  • Ci gaba da haƙuri da juna.​Ro 12:21