Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

27 ga Afrilu–3 ga Mayu

FARAWA 34-35

27 ga Afrilu–3 ga Mayu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Abokan Banza na Jawo Mummunar Sakamako”: (minti 10)

    • Fa 34:1​—Dina ta yi abota da ’yan matan Kan’ana (mwbr20.04-HA an ɗauko daga w97 2/1 30 sakin layi na 4)

    • Fa 34:2​—Shekem ya kwana da Dina (lvs 124 sakin layi na 14)

    • Fa 34:​725​—Simeyon da Lawi sun kashe Shekem da kuma duka mazajen da ke birnin (w09 10/1 21 sakin layi na 1-2)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 35:8​—Wace ce Debora kuma me za mu iya koya daga wurin ta? (mwbr20.04-HA an ɗauko daga it-1 600 sakin layi na 4)

    • Fa 35:​22-26​—Ta yaya muka san cewa zuriyar da Almasihu zai fito ba na ’ya’yan fari kawai ba ne? (w17.12 14)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 34:​1-19 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA