Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 34-35

Abokan Banza na Jawo Mummunar Sakamako

Abokan Banza na Jawo Mummunar Sakamako

34:​1, 2, 7, 25

Mai yiwuwa maƙwabtanmu da abokan aikinmu da na makarantarmu suna da wasu halaye masu kyau, amma hakan yana nufin cewa su abokan kirki ne? Me zai taimaka mana mu san abokan kirki da abokan banza?

  • Yin tarayya da su zai taimaka mini in ƙarfafa dangantakata da Jehobah?

  • Ta yaya hirarsu take nuna abin da suka fi ɗaukawa da muhimmanci?​—Mt 12:34

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya abokaina suke shafan dangantakata da Jehobah?’