Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

22-28 ga Agusta

ZABURA 106-109

22-28 ga Agusta
  • Waƙa ta 2 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Yi Godiya ga Jehobah”: (minti 10)

    • Za 106:1-3—Ya kamata mu riƙa godiya ga Jehobah (w15 1/15 8 sakin layi na 1; w02 6/1 26 sakin layi na 19)

    • Za 106:7-14, 19-25, 35-39—Isra’ilawa ba su nuna godiya ba kuma sun yi rashin aminci (w15 1/15 8-9 sakin layi na 2-3; w01 6/1 20 sakin layi na 1-3)

    • Za 106:4, 5, 48—Muna da dalilai da yawa na yin godiya ga Jehobah (w11 10/15 5 sakin layi na 7; w03 12/1 27-28 sakin layi na 3-6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Za 109:8—Shin Allah ya ƙaddara ne cewa Yahuda zai ci amanar Yesu don annabcin da aka yi ya cika? (w01 1/1 16 sakin layi na 20; it-1 857-858)

    • Za 109:31—A wace hanya ce Jehobah yake ‘tsaye ga hannun dama na mai-talauciʼ? (w06 9/1 29 sakin layi na 8)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 106:1-22

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) ll shafi na 6—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) ll shafi na 7—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bh 178-179 sakin layi na 14-16—Ka taimaki ɗalibin ya ga yadda zai iya yin amfani da darasin a rayuwarsa.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 94

  • Jehobah Zai Biya Bukatunmu (Za 107:9): (minti 15) Tattaunawa. Ka soma da saka bidiyon nan Jehobah Zai Biya Bukatunmu. Ka sa masu sauraro su faɗi darussan da suka koya.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 22 sakin layi na 14-24, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 194

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 149 da Addu’a