Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

8-14 ga Agusta

ZABURA 92-101

8-14 ga Agusta
  • Waƙa ta 28 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Ƙarfafa Dangantakarku da Allah Saʼad da Kuka Tsufa”: (minti 10)

    • Za 92:12—Masu adalci suna ba da ʼya’ya (w07 9/15 32; w06 8/1 31 sakin layi na 2)

    • Za 92:13, 14—Tsofaffi za su iya ci gaba da ƙarfafa dangantakarsu da Allah duk da kasawarsu (w14 1/15 26 sakin layi na 17; w04 6/1 8 sakin layi na 9-10)

    • Za 92:15—Tsofaffi za su iya yin amfani da hikimarsu wajen ƙarfafa wasu (w04 6/1 8-10 sakin layi na 13-18)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Za 99:6, 7—Ta yaya Musa da Haruna da kuma Sama’ila suka kafa mana misali mai kyau? (w15 7/15 8 sakin layi na 5)

    • Za 101:2—Mene ne kasancewa da aminci a cikin gidanmu yake nufi? (w05 11/1 28 sakin layi na 14)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 95:1–96:13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba g16.4—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba g16.4—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bh 161-162 sakin layi na 18-19—Ka taimaki ɗalibin ya ga yadda zai iya yin amfani da darasin a rayuwarsa.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 90

  • Tsofaffi—Kuna da Matsayi Mai Muhimmanci (Za 92:12-15): (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Tsofaffi—Kuna da Matsayi Mai Muhimmanci. Bayan haka, ka tambayi masu sauraro darussan da suka koya. Ka ƙarfafa tsofaffi su yi amfani da hikimarsu da ƙwarewarsu wajen taimaka wa matasa. Ka ƙarfafa matasa su riƙa tuntuɓar tsofaffi sa’ad da suke so su yanke shawara mai muhimmanci.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 21 sakin layi na 13-22, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 186

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 29 da Addu’a