Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

29 ga Agusta–4 ga Satumba

PSALMS 110-118

29 ga Agusta–4 ga Satumba
  • Waƙa ta 61 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Me Zan Bayar ga Jehobah?”: (minti 10)

    • Za 116:3, 4, 8—Jehobah ya ceci marubucin zabura daga mutuwa (w87 3/15 24 sakin layi na 5)

    • Za 116:12—Marubucin zabura ya so ya nuna godiya ga Jehobah (w09 7/15 29 sakin layi na 4-5; w98 12/1 24 sakin layi na 3)

    • Za 116:13, 14, 17, 18—Marubucin zabura ya ƙuduri niyyar cika alkawarin da ya yi wa Jehobah (w10 4/15 27, akwati)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Za 110:4—Wace “rantsuwa” ce ake maganarta a wannan ayar? (w14 10/15 11 sakin layi na 15-17; w06 9/1 29 sakin layi na 1)

    • Za 116:15—Me ya sa bai dace a yi amfani da wannan ayar sa’ad da ake janaʼiza ba? (w12 5/15 22 sakin layi na 2)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 110:1–111:10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) ll shafi na 16—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) ll shafi na 17—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bh 179-181 sakin layi na 17-19—Ka taimaki ɗalibin ya ga yadda zai iya yin amfani da darasin a rayuwarsa.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 82

  • Ku Koyar da Gaskiya”: (minti 7) Tattaunawa.

  • Za Mu Rarraba Hasumiyar Tsaro ga Kowa a Watan Satumba”: (minti 8) Tattaunawa. Ka saka bidiyo na farko na gabatarwar mujallu na watan Satumba, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su saka hannu a rarraba waɗannan mujallun kuma su yi hidimar majagaba na ɗan lokaci.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 23 sakin layi na 1-14

  • Bita da Abin da Za a Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 144 da Addu’a

    Tunasarwa: A saka wa masu sauraro waƙar sau ɗaya, bayan haka, sai ku rera waƙar tare.