LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Agusta 2018
Yadda Za Mu Yi Wa’azi
Jerin tattaunawa game da yadda Littafi Mai Tsarki yake da amfani a zamaninmu.
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ku Rika Nuna Godiya
Wadanda suke so su sa Kristi farin ciki suna bukatar su rika gode wa dukan mutane.
RAYUWAR KIRISTA
Ku Tuna da Matar Lutu
Ta yaya za mu guji bin misalin matar Lutu? Me za mu yi idan muka ga cewa kayan duniya sun soma janye hankalinmu daga ibada?
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Darussa Daga Kwatancin Fam Goma
A kwatancin da Yesu ya yi game da fam goma, mene ne babban mutumin da bayin da kuma kudin suke wakilta?
RAYUWAR KIRISTA
Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yadda Za Mu Yi Amfani da JW.ORG
Dukan littattafai da muke wa’azi da su suna gabatar da dandalin jw.org ga mutane. Idan mun iya amfani da dandalin, zai taimaka mana sosai a wa’azin da muke yi.
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Cetonku Ya Yi Kusa”
Ba da dadewa ba, Yesu zai hukunta mugayen mutane kuma ya ceci mabiyansa. Ya kamata mu ƙarfafa dangantakarmu da Allah don mu sami ceto.
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ku Rika Gafarta wa Mutane
Jehobah da Dansa suna ganin waɗanda suka tuba da gaske domin su gafarta musu.
RAYUWAR KIRISTA
Ba Don Kai Kadai Yesu Ya Mutu Ba
Yesu ya mutu a madadin ’yan Adam ajizai. Ta yaya za mu kaunaci ’yan’uwanmu ajizai kamar yadda Yesu ya yi?