20-26 ga Agusta
LUKA 21-22
Waƙa ta 27 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Cetonku Ya Yi Kusa”: (minti 10)
Lu 21:25—Abubuwa masu ban mamaki za su faru a lokacin ƙunci mai girma (kr 226 sakin layi na 9)
Lu 21:26—Magabtan Jehobah za su ji tsoro
Lu 21:27, 28—Zuwan Yesu zai kawo ceto ga masu aminci (w16.01 7-8 sakin layi na 17; w15 7/15 17-18 sakin layi na 13)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Lu 21:33—Mece ce ma’anar kalaman Yesu a ayar nan? (“Sama da duniya za su shuɗe,” “kalmata ba za ta shuɗe ba” bayanin Lu 21:33 a nwtsty)
Lu 22:28-30—Wane alkawari ne Yesu ya yi, ga wa ya yi alkawarin kuma me alkawarin ya cim ma? (w14 10/15 16-17 sakin layi na 15-16)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 22:35-53
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Maigidan ya ƙi saurarar wa’azin kuma ya ba da hujjar da mutane a yankinku suka saba bayarwa.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka nuna yadda za ka yi wa wani da ya ce bai da lokaci wa’azi.
Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv rataye da ke shafi na 219-221
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 41 da Addu’a