Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

6-12 ga Agusta

LUKA 17-18

6-12 ga Agusta
  • Waƙa ta 18 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Riƙa Nuna Godiya”: (minti 10)

    • Lu 17:​11-14​—Yesu ya warkar da kutare guda goma (“masu cutar fatar jiki guda goma” bayanin Lu 17:12 a nwtsty; “ku je wurin firistoci su gan ku” bayanin Lu 17:14 a nwtsty)

    • Lu 17:​15, 16​—A cikin kutaren, guda ɗaya ne kawai ya koma don ya yi wa Yesu godiya

    • Lu 17:​17, 18​—Wannan labarin ya koya mana cewa yin godiya yana da kyau sosai (w08 8/1 14-15 sakin layi na 8-9)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Lu 17:​7-10​—Mece ce ma’anar wannan kwatancin da Yesu ya yi? (“marasa cancanta” bayanin Lu 17:10 a nwtsty)

    • Lu 18:8​—Wace irin bangaskiya ce Yesu yake magana a kai a ayar nan? (“bangaskiya” bayanin Lu 18:8 a nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Lu 18:​24-43

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA