Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 17-18

Ku Rika Nuna Godiya

Ku Rika Nuna Godiya

17:11-18

Me wannan labarin ya koya mana game da nuna godiya?

  • Mu gode wa mutane sa’ad da suka yi mana wani abu mai kyau

  • Idan muna gode wa mutane daga zuciyarmu, hakan zai nuna cewa muna da halin kirki kuma muna ƙaunar su sosai

  • Waɗanda suke so su sa Kristi farin ciki suna bukatar su riƙa gode wa dukan mutane