Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: Ta yaya Littafi Mai Tsarki zai taimaka wa ma’aurata?
Nassi: Kol 3:12
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya Littafi Mai Tsarki zai taimaka wa iyaye?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Ta yaya Littafi Mai Tsarki zai taimaka wa iyaye?
Nassi: Kol 3:21
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya Littafi Mai Tsarki zai taimaka wa matasa?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Ta yaya Littafi Mai Tsarki zai taimaka wa matasa?
Nassi: K. Ma 2:11
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa shawarar Littafi Mai Tsarki take taimaka wa mutane da gaske?