5-11 ga Agusta
2 TIMOTI 1-4
Waƙa ta 150 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ruhun da Allah Ya Ba Mu Bai Mai da Mu Masu Tsoro Ba”: (minti 10)
[Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Timoti.]
2Ti 1:7—Ku kasance da “kamun kai” sa’ad da kuke fuskantar matsaloli (w09 5/15 15 sakin layi na 9)
2Ti 1:8—Kada ku ji kunyar yi wa mutane wa’azi (w03 3/1 21 sakin layi na 7)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
2Ti 2:3, 4—Ta yaya za mu guji yin amfani da dukan ƙarfinmu da kuma lokacinmu a “sha’anin duniya”? (w17.07 10 sakin layi na 13)
2Ti 2:23—A wace hanya ce za mu iya guje wa “muhawarar banza marar ma’ana”? (w14 7/15 14 sakin layi na 10)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 2Ti 1:1-18 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Misalai Masu Amfani, sai ku tattauna darasi na 8 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.
Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w14 7/15 13 sakin layi na 3-7—Jigo: Ta Yaya Mutanen Jehobah Za Su Yi “Nesa da Aikata Mugunta”? (th darasi na 7)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Yi Tarayya da Mutanen da Suke Ƙaunar Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Guji Yin Tarayya da Abokan Banza.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 30) bhs babi na 11 sakin layi na 19-21 da Taƙaitawa da ke shafi na 122-123
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 126 da Addu’a