12-18 ga Disamba
ISHAYA 6-10
Waƙa ta 116 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Almasihu Ya Cika Annabci”: (minti 10)
Ish 9:1, 2—An annabta hidimar da zai yi a Galili (w11 8/15 10 sakin layi na 13; ip-1-E 124-126 sakin layi na 13-17)
Ish 9:6—Zai kasance da matsayi da yawa (w14 2/15 12 sakin layi na 18; w07 5/15 6)
Ish 9:7—Sarautarsa za ta kawo salama da adalci na gaske (ip-1-E 132 sakin layi na 28-29)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ish 7:3, 4—Me ya sa Jehobah ya ceci mugun Sarki Ahaz? (w06 12/1 28 sakin layi na 9)
Ish 8:1-4—Ta yaya wannan annabcin ya cika? (it-1-E 1219; ip-1-E 111-112 sakin layi na 23-24)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 7:1-17
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba g16.6
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba g16.6
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 34 sakin layi na 18—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.
RAYUWAR KIRIST
Waƙa ta 10
“Ga Ni; Ka Aike Ni!” (Ish 6:8): (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Ƙaura Zuwa Inda Ake da Bukata Sosai.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 5 sakin layi na 10-17, da akwatin nan “Sun Sami Kwanciyar Hankali”
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 150 da Addu’ar
Tunasarwa: A saka wa masu sauraro waƙar sau ɗaya, bayan haka, sai ku rera waƙar tare.