Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

19-25 ga Disamba

ISHAYA 11-16

19-25 ga Disamba
  • Waƙa ta 143 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Sanin Jehobah Zai Cika Duniya”: (minti 10)

    • Ish 11:3-5—Adalci ya dawwama har abada (ip-1-E 160-161 sakin layi na 9-11)

    • Ish 11:6-8—Salama za ta kasance tsakanin mutane da dabbobi (w12 9/15 9-10 sakin layi na 8-9)

    • Ish 11:9—Dukan ‘yan Adam za su koyi tafarkun Jehobah (w16.06 8 sakin layi na 9; w13 7/1 7)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 11:1, 10—Ta yaya Yesu Kristi ya fito daga “tsutsugen Jesse” da kuma “tushen Jesse”? (w06 12/1 29 sakin layi na 2)

    • Ish 13:17—Ta yaya ne Midiyanawa ba za su kula da azurfa ba kuma ba sa damuwa da zinariya? (w06 12/1 30 sakin layi na 1)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 13:17–14:8

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ayu 34:10—Ku Koyar da Gaskiya.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) M. Wa 8:9; 1Yo 5:19—Ku Koyar da Gaskiya.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 54 sakin layi na 9—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA