ISHAYA 17-23
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Yin Wulakanci da Ikonmu Zai Sa Mu Rasa Gatanmu
Shebna ne bawa wanda ke “bisa kan gida,” wataƙila gidan Sarkin Hezekiya. Shi ne mutum na biyu mafi iko a ƙasar.
22:15, 16
-
Ya kamata Shebna ya kula da bukatun bayin Jehobah
-
Amma ya biɗar wa kansa girma
22:20-22
-
Jehobah ya ba Eliakim matsayin Shebna
-
An ba Eliakim “makullin gidan Dauda,” wanda ke wakiltar iko
Ka yi tunani: Yaya ya kamata Shebna ya yi amfani da ikonsa don taimaka wa wasu?