10-16 ga Disamba
AYYUKAN MANZANNI 12-14
Waƙa ta 60 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Barnaba da Bulus Sun Je Wa’azi A Wurare Masu Nisa”: (minti 10)
A. M 13:2, 3—Jehobah ya zaɓi Barnaba da Bulus don su yi aiki mai muhimmanci (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 86 sakin layi na 4)
A. M 13:12, 48; 14:1—Mutane sun saurari wa’azin da suka yi (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 95 sakin layi na 5)
A. M 14:21, 22—Barnaba da Bulus sun ƙarfafa sababbin Kiristoci (w14 9/15 13 sakin layi na 4-5)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
A. M 12:21-23—Mene ne muka koya daga abin da ya faru da Hiridus? (w08 5/15 32 sakin layi na 7)
A. M 13:9—Me ya sa ake kiran Shawulu “Bulus”? (mwbr18.12-HA an ɗauko daga nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 12:1-17
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.
Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bt-E 78-79 sakin layi na 8-9—Jigo: Ku Riƙa Addu’a A Madadin ’Yan’uwa.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 65
“Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Taimaka Ma Waɗanda Suke So Su Zama Mabiyan Yesu”: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Jehobah Allah Zai Taimake Ka.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 17 sakin layi na 1-10
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 55 da Addu’a