Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

17-23 ga Disamba

AYYUKAN MANZANNI 15-16

17-23 ga Disamba
  • Waƙa ta 96 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • An Ɗauki Mataki da Ya Yi Daidai da Kalmar Allah”: (minti 10)

    • A. M 15:​1, 2​—Batun kaciya ya so ya raba kan Kiristocin ƙarni na farko (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 102-103 sakin layi na 8)

    • A. M 15:​13-20​—Hukumar da ke kula da ayyukan Kiristoci a lokacin ta ɗauki mataki da ya jitu da Kalmar Allah (w12 1/15 5 sakin layi na 6-7)

    • A. M 15:​28, 29; 16:​4, 5​—Hukuncin da hukumar ta yanke ya ƙarfafa ’yan’uwa a ikilisiya (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 123 sakin layi na 18)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • A. M 16:​6-9​—Mene ne wannan labarin ya koya mana game da yin ƙwazo a hidimarmu? (w12 1/15 10 sakin layi na 8)

    • A. M 16:37​—Ta yaya Bulus ya yi amfani da matsayinsa na ɗan Roma don ya yaɗa bishara? (mwbr18.12-HA an ɗauko daga nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 16:​25-40

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka fara da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da hujja ta ƙin jin wa’azi da mutanen yankin suka saba bayarwa.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar da kuma tattauna bidiyon nan (kada ka saka shi) Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki?

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA