24-30 ga Disamba
AYYUKAN MANZANNI 17-18
Waƙa ta 78 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Yi Koyi da Yadda Bulus Ya Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa”: (minti 10)
A. M 17:2, 3—Bulus ya yi amfani da Littafi Mai Tsarki da kuma wasu kayan bincike sa’ad yake koyarwa (mwbr18.12-HA an ɗauko daga nwtsty)
A. M 17:17—Bulus ya yi wa’azi a duk inda ya sami mutane (mwbr18.12-HA an ɗauko daga nwtsty)
A. M 17:22, 23—Bulus yana lura da yanayin mutanen da yake musu wa’azi, sa’an nan ya yi amfani da hakan ya ja hankalinsu (mwbr18.12-HA an ɗauko daga nwtsty)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
A. M 18:18—Mene ne za mu ce game da rantsuwar da Bulus ya yi? (w08 5/15 32 sakin layi na 5)
A. M 18:21—Ta yaya za mu bi misalin Bulus sa’ad da muke so mu cim ma makasudanmu a bautarmu ga Jehobah? (mwbr18.12-HA an ɗauko daga nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 17:1-15
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar da kuma tattauna bidiyon nan (kada ka saka shi) Yaya Ake Gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki?
Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi, bayan haka, ka ba shi ɗaya daga cikin littattafan da muke nazari da su.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 7
RAYUWAR KIRISTA
Ku Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa da Kyau: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Ibada ta Iyali: Bulus Ya Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa da Kyau. Sai ka yi waɗannan tambayoyin: Mene ne ya taimaka wa iyalin nan su gane cewa suna bukatar su ƙara ƙwazo a hidimarsu? Waɗanne abubuwa game da hidimar Bulus ne suka yi koyi da shi? Waɗanne albarka ne suka samu? Waɗanne abubuwa ne za ka iya amfani da su a lokacin ibada ta iyali?
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 1 sakin layi na 1-5 da taƙaitawa da ke shafi na 3-7
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 151 da Addu’a