3-9 ga Disamba
AYYUKAN MANZANNI 9-11
Waƙa ta 115 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Mai Tsananta wa Kiristoci Ya Zama Kirista Mai Ƙwazo”: (minti 10)
A. M 9:1, 2—Shawulu ya tsananta wa almajiran Yesu ba kaɗan ba (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 60 sakin layi na 1-2)
A. M 9:15, 16—An zaɓi Shawulu ya ba da shaida game da Yesu (w16.06 7 sakin layi na 4)
A. M 9:20-22—Shawulu ya zama mai shela da ke da ƙwazo sosai (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 64 sakin layi na 15)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
A. M 9:4—Me ya sa Yesu ya yi wa Shawulu wannan tambayar: ‘Don me kake tsananta mini?’ (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 60-61 sakin layi na 5-6)
A. M 10:6—Me ya sa ya dace da manzo Bitrus ya sauka a gidan mutumin da yake aikin fata? (mwbr18.12-HA an ɗauko nwtsty)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 9:10-22
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 6
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 8)
Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim ma: (minti 7) Ka saka bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim ma na watan Disamba.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 16 sakin layi na 15-22 da akwatin da ke shafi na 194
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 59 da Addu’a