Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 9-11

Mai Tsananta wa Kiristoci Ya Zama Kirista Mai Kwazo

Mai Tsananta wa Kiristoci Ya Zama Kirista Mai Kwazo

9:15, 16, 20-22

Shawulu ya soma aikata abubuwan da ya koya ba tare da ɓata lokaci ba. Me ya sa Shawulu ya amince ya zama mai shela duk da cewa sauran sun ƙi amincewa? Domin ya ji tsoron Allah fiye da ɗan Adam kuma ya yi farin ciki domin jin ƙai da Yesu ya yi masa. Idan ana nazarin Littafi Mai Tsarki da kai, amma ba ka yi baftisma ba tukuna, za ka bi misalin Shawulu ta wurin aikata abubuwan da kake koya?