Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

31 ga Disamba–6 ga Janairu

AYYUKAN MANZANNI 19-20

31 ga Disamba–6 ga Janairu
  • Waƙa ta 103 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Lura da Kanku, da Kuma Dukan Garken”: (minti 10)

    • A. M 20:28​—Dattawa suna kula da ikilisiya (w11 6/15 20-21 sakin layi na 5)

    • A. M 20:31​—Dattawa suna taimaka wa ’yan’uwa “dare da rana” idan da bukata (w13 1/15 31 sakin layi na 15)

    • A. M 20:35​—Dole ne dattawa su kasance da marmarin taimaka wa ’yan’uwa a ikilisiya (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 172 sakin layi na 20)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • A. M 19:9​—Ta yaya manzo Bulus ya kafa mana misali a yadda ya yi wa’azi da ƙwazo da kuma yadda ya canja lokacin da yake wa’azi? (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 161 sakin layi na 11)

    • A. M 19:19​—Ta yaya abin da Afisawan nan suka yi misali ne mai kyau a gare mu? (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 162-163 sakin layi na 15)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 19:​1-20

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa maigidan katin JW.ORG.

  • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi kuma ka yi tambayar da za ka amsa in ka sake dawowa.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 15

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 99

  • Ku Koyar da Matasa da Suke Marmarin Taimaka wa Ikilisiya: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon. Sai ka yi tambayoyin nan: Wane aiki mai kyau ne dattawa suke yi a ikilisiya? (A. M 20:28) Me ya sa ya kamata dattawa su ci gaba da koyar da wasu? Ta yaya dattawa za su koyar da wasu kamar yadda Yesu ya koyar da manzanninsa? Yaya ’yan’uwa da ake koyar da su ya kamata su ɗauki koyarwa da ake musu? (A. M 20:35; 1Ti 3:1) Wane irin koyarwa ne dattawa za su iya ba su? Yaya ya kamata dattawa su ɗauki waɗanda suke koyar da su?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 1 sakin layi na 6-17 da ƙarin bayani na 1

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 118 da Addu’a