Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 19-20

“Ku Lura da Kanku, da Kuma Dukan Garken”

“Ku Lura da Kanku, da Kuma Dukan Garken”

20:28, 31, 35

Dattawa sun san cewa Kristi ya fanshi kowane Kirista da jininsa mai tamani, shi ya sa sukan ciyar da tumakin Kristi da kāre su da kuma kula da su. ’Yan’uwa a ikilisiya kuma, suna godiya da kuma ƙaunar dattawa domin yadda suke a shirye su taimaka ma ’yan’uwansu kamar yadda Bulus ya yi.