RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 13-16
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Kada Ku Ji Tsoron Dabbobin Nan Masu Ban Tsoro
13:1, 2, 11, 15-17
Idan muka fahimci abin da dabbobin da ke littafin Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna sura 13 suke wakilta, hakan zai taimaka mana mu daina jin tsoron su ko kuma mu goyi bayansu kamar yadda sauran mutane suke yi.
Ka Nuna Abin da Dabbobin Nan Suke Wakilta
DABBOBI
MULKOKI
-
Mulkin Biritaniya da Amirka
-
Majalisar Ɗinkin Duniya ta dā da kuma ta yanzu
-
Shaiɗan Iblis
-
Dukan gwamnatocin da suke hamayya da Allah