Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

2-8 ga Disamba

RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 7-9

2-8 ga Disamba
  • Waƙa ta 63 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Jehobah Ya Albarkaci Babban Taro da ba Za A Iya Ƙirga Ba”: (minti 10)

    • R. Yar 7:9​—“Babban taro” sun tsaya a gaban kujerar mulkin Jehobah (mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-1 997 sakin layi na 1)

    • R. Yar 7:14​—Babban taron za su tsira daga “azabar nan mai zafi” (mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-2 1127 sakin layi na 4)

    • R. Yar 7:​15-17​—Babban taron za su sami albarka da yawa a duniya (mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-1 996-997)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • R. Yar 7:1​—Me “mala’iku huɗu” da suke “tsaye a kowace kwana huɗu ta duniya” da kuma “iskoki huɗun” suke wakilta? (mwbr19.12-HA an ɗauko daga re 115 sakin layi na 4)

    • R. Yar 9:11​—Wane ne ‘mala’ikan nan da aka ba shi iko a kan rami mai zurfi’? (mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-1 12)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) R. Yar 7:​1-12 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Nuna Ƙauna da Tausayi, sai ku tattauna darasi na 12 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w16.01 25-26 sakin layi na 12-16​—Jigo: Me ya sa bai kamata mu damu da ƙaruwar waɗanda suke cin gurasa da ruwan inabi a taron tuna mutuwar Yesu ba? (th darasi na 6)

RAYUWAR KIRISTA