Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 7-9

Jehobah Ya Albarkaci Babban Taro da ba Za A Iya Kirga Ba

Jehobah Ya Albarkaci Babban Taro da ba Za A Iya Kirga Ba

7:9, 14-17

Me ya sa Jehobah ya albarkaci babban taron?

  • “Suna tsaye a gaban kujerar mulkin [Jehobah],” suna nuna goyon bayansu ga matsayinsa na maɗaukaki

  • “Suna sanye da fararen riguna,” hakan ya nuna cewa suna da tsabta a gaban Jehobah domin sun ba da gaskiya ga hadayar Kristi

  • “Suna yi masa hidima dare da rana,” suna bauta ma Jehobah da ƙwazo kuma babu fasawa

Me zan yi domin in kasance cikin babban taron?