Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

23-29 ga Disamba

RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 17-19

23-29 ga Disamba
  • Waƙa ta 149 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yaƙin Allah Zai Kawo Ƙarshen Dukan Yaƙe-yaƙe”: (minti 10)

    • R. Yar 19:​11, 14-16​—Yesu Kristi zai zartar da huƙuncin adalci na Allah (w08 4/1 5 sakin layi na 1-2; mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-1 1146 sakin layi na 1)

    • R. Yar 19:​19, 20​—Za a halaka dabbar da kuma annabin ƙaryar (mwbr19.12-HA an ɗauko daga re 286 sakin layi na 24)

    • R. Yar 19:21​—Za a halaka dukan mutanen da suke hamayya da ikon Allah na yin mulki (mwbr19.12-HA an ɗauko daga re 286 sakin layi na 25)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • R. Yar 17:8​—Ka bayyana abin da ayar nan take nufi cewa dabbar “ta taɓa rayuwa, yanzu kuma ba ta rayuwa, amma za ta sāke dawowa.” (mwbr19.12-HA an ɗauko daga re 247-248 sakin layi na 5-6)

    • R. Yar 17:​16, 17​—Ta yaya muka san cewa addinan ƙarya ba za su ɓace a hankali ba? (w12 6/15 18 sakin layi na 17)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) R. Yar 17:​1-11 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 150

  • Ka Ba Ni Ƙarfin Hali: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon waƙar JW nan Ka Ba Ni Ƙarfin Hali. Sai ku amsa tambayoyin nan: A wane irin yanayi ne za mu bukaci ƙarfin zuciya? Labarin wa a Littafi Mai Tsarki yake ba ka ƙarfin zuciya? Wa yake goya mana baya? A ƙarshe, ka ce duk wanda zai iya ya tashi don ku rera waƙar nan “Ka Ba Ni Ƙarfin Hali” (irin wanda ake rerawa a taro)..

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 18 sakin layi na 23-25 da Taƙaitawa da ke shafi na 195-196

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 136 da Addu’a