RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 17-19
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Yakin Allah Zai Kawo Karshen Dukan Yake-yake
19:11, 14-16, 19-21
Me ya sa Jehobah, “Allah mai ƙauna da salama,” ya zaɓi Ɗansa, “Sarkin Salama,” ya yi yaƙi?—2Ko 13:11; Ish 9:6.
-
Jehobah da Yesu suna son adalci, amma ba sa son mugunta
-
Sai an halaka mugayen mutane kafin a sami cikakken salama
-
“Cikin adalci” rundunan Allah suka yi “yaƙi,” kamar yadda fararen dawakan suka nuna da kuma farin kaya mai tsabta da suka sa
Me za mu yi don mu tsira daga wannan yaƙi mai muhimmanci?—Zaf 2:3