30 ga Disamba, 2019–5 ga Janairu, 2020
RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 20-22
Waƙa ta 146 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ga Shi, Yanzu Zan Yi Dukan Kome Sabo”: (minti 10)
R. Yar 21:1—“Sama na farko da ƙasa ta farko duk sun ɓace” (mwbr19.12-HA an ɗauko daga re 301 sakin layi na 2)
R. Yar 21:3, 4—“Abubuwan dā sun ɓace” (w14 1/1 13 sakin layi na 2-4)
R. Yar 21:5—Alkawarin Jehobah tabbatacce ne (w03 8/1 22 sakin layi na 14)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
R. Yar 20:5—Me ayar nan take nufi cewa “sauran waɗanda suka mutu” za su sāke rayuwa bayan shekaru dubu? (mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-2 249 sakin layi na 2; re 290 sakin layi na 15)
R. Yar 20:14, 15—Mene ne “tafkin wuta”? (mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-2 189-190)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) R. Yar 20:1-15 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi kuma ka ba wa maigidan katin gayyata zuwa taro. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara ta Uku: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi kuma ka ba wa maigidan ɗaya daga cikin littattafan da muke nazari da su. (th darasi na 9)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 12 (th darasi na 6)
RAYUWAR KIRISTA
“Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin La’akari da Yanayin Mutane”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 19 sakin layi na 1-9
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 80 da Addu’a