RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 20-22
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |“Ga Shi, Yanzu Zan Yi Dukan Kome Sabo”
21:1-5
Jehobah ya yi alkawari cewa zai mai da kome ya zama sabo.
-
“Sabon sama”: Yana nufin sabon gwamnatin da za ta sa a kasance da salama a duniya
-
“Sabuwar ƙasa”: Tana nufin mutanen da za su miƙa kansu ga mulkin Allah kuma su riƙa rayuwa bisa ƙa’idodinsa
-
“Dukan kome sabo”: Za a cire dukan wahalolin da muke sha kuma mu riƙa farin ciki a kowace rana