9-15 ga Disamba
RU’UYAR DA AKA YI WA YOHANNA 10-12
Waƙa ta 26 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“An Kashe ‘Shaidu Biyu’ Kuma An Tashe Su”: (minti 10)
R. Yar 11:3—‘Shaidu biyu’ sun yi annabci na kwanaki 1,260 (w14 11/15 30)
R. Yar 11:7—“Dabbar” ta kashe shaidun
R. Yar 11:11—Bayan “kwana uku da rabin,” an ta da ‘shaidu biyun’
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
R. Yar 10:9, 10—Ta yaya saƙon da aka ba wa Yohanna yake da “ɗaci” da kuma “zaƙi”? (mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-2 880-881)
R. Yar 12:1-5—Ta yaya waɗannan nassosin suka cika? (mwbr19.12-HA an ɗauko daga it-2 187 sakin layi na 7-9)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) R. Yar 10:1-11 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ku kalli bidiyon kuma ku tattauna shi.
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi wajen tattaunawa da wani sa’ad da kake harkokinka na yau da kullum. (th darasi na 3)
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Sai ka ba da ɗaya daga cikin littattafanmu na wa’azi. (th darasi na 9)
RAYUWAR KIRISTA
“Ƙasar Ta ‘Shanye Ruwan Kogin’”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan An Saki ’Yan’uwa Daga Gidan Yari A Koriya.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 18 sakin layi na 1-11
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 47 da Addu’a