Yadda Za Mu Yi Wa’azi
●○○ HAƊUWA TA FARI
Tambaya: A ina za mu sami shawara mai kyau da za ta sa mu ji daɗin rayuwa?
Nassi: Za 1:1, 2
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me zai iya faruwa da mu idan muna son kuɗi da abin duniya?
○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO
Tambaya: Me zai iya faruwa da mu idan muna son kuɗi da abin duniya?
Nassi: 1Ti 6:9, 10
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me zai taimaka mana idan muna fama da matsaloli?
○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU
Tambaya: Me zai taimaka mana idan muna fama da matsaloli?
Nassi: K. Ma 17:22
Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya iyali za ta yi farin ciki duk da matsaloli?