21-27 ga Disamba
LITTAFIN FIRISTOCI 14-15
Waƙa ta 122 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Dole ne Mu Kasance da Tsabta don Jehobah Ya Amince da Bautarmu”: (minti 10)
L.Fi 15:13-15—An bukaci maza su tsabtace kansu daga ƙazanta (it-1-E 263)
L.Fi 15:28-30—An bukaci mata su tsabtace kansu daga ƙazanta (it-2-E 372 ¶2)
L.Fi 15:31—Jehobah ya bukaci mutanensa su kasance da tsabta yayin da suke bauta masa (it-1-E 1133)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
L.Fi 14:14, 17, 25, 28—A wace hanya ce ƙa’idar tsabtace mai kuturta ta yi daidai da wasu ƙa’idodin da aka ambata a dokokin da aka ba Isra’ilawa, kuma me hakan ya koya mana? (it-1-E 665 ¶5)
L.Fi 14:43-45—Mene ne Isra’ilawa suka koya game da Jehobah daga dokar muguwar kuturta da ke yaɗuwa a gida? (g-E 1/06 14, box)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) L.Fi 14:1-18 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa maigidan mujallar da ta tattauna batun da ya tayar. (th darasi na 16)
Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar (amma kar ka kunna) bidiyon nan Su Wane ne Shaidun Jehobah? (th darasi na 11)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 11 sakin layi na 6-7 (th darasi na 19)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Ci Gaba da Amfani da Mujallu”: (minti 10) Tattaunawa.
Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 5) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma na watan Disamba.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia Kammalawa sakin layi na 1-13
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 118 da Addu’a