28 Disamba–3 ga Janairu
LITTAFIN FIRISTOCI 16-17
Waƙa ta 41 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Abin da Za Mu Iya Koya Daga Ranar Gafara”: (minti 10)
L.Fi 16:12—Sa’ad da babban firist ya je gaban sanduƙin alkawari, kamar dai yana gaban Jehobah ne (w19.11 21 sakin layi na 4)
L.Fi 16:13—Babban firist yakan ƙona turare ga Jehobah a matsayin hadaya (w19.11 21 sakin layi na 5)
L.Fi 16:14, 15—Babban firist yakan ba da hadaya don wanke zunuban firistoci da kuma jama’a (w19.11 21 sakin layi na 6)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
L.Fi 16:10—Ta yaya bunsurun Azazel yake wakiltar hadayar da Yesu ya bayar? (it-1-E 226 ¶3)
L.Fi 17:10, 11—Me ya sa ba ma karɓan ƙarin jini? (w14 11/15 10 sakin layi na 10)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) L.Fi 16:1-17 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Maigidan ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba mutumin ɗaya daga cikin littattafan da muke nazari da su. (th darasi na 4)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 1 sakin layi na 1-2 (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Za Ka Iya Cika Fom na Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Masu Hidima a Ƙasashen Waje Suna Wa’azi da Ƙwazo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) lfb darasi na 1 da 2
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 50 da Addu’a