7-13 ga Disamba
LITTAFIN FIRISTOCI 10-11
Waƙa ta 32 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ya Kamata Ƙaunarmu ga Jehobah Ta Fi ta Iyalinmu”: (minti 10)
L.Fi 10:1, 2—Jehobah ya hallaka Nadab da Abihu don sun miƙa masa wutar da bai umurce su ba (it-1-E 1174)
L.Fi 10:4, 5—An fitar da gawawwakin Nadab da Abihu daga zangon Isra’ilawa
L.Fi 10:6, 7—Jehobah ya umurci Haruna da sauran ’ya’yansa cewa kada su yi makoki (w11 7/15 31 sakin layi na 16)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
L.Fi 10:8-11—Wane darasi ne za mu koya daga ayoyin nan? (w14 11/15 17 sakin layi na 18)
L.Fi 11:8—Shin dole ne Kiristoci su ƙi cin dabbobin da Dokar da Aka Bayar ta Hannun Musa ta hana cin su? (it-1-E 111 ¶5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) L.Fi 10:1-15 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayoyin nan: Me Adamu ya yi sa’ad da Sambo ya ba da hujja da aka saba bayarwa a yankin? Ta yaya za ka bayyana ma wani Zabura 1:1, 2?
Haɗuwa ta Fari: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka yi amfani da bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gayyaci maigidan zuwa taro, kuma ka gabatar da (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? (th darasi na 20)
Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w11 2/15 12—Jigo: Ta Yaya Aka Huce Fushin Musa kan Eleazar da Ithamar? (th darasi na 12)
RAYUWAR KIRISTA
“Mu Nuna Ƙauna ga Jehobah ta Wajen Amincewa da Horonsa”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Nuna Aminci da Dukan Zuciyarku.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 23 sakin layi na 1-14
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 15 da Addu’a