14-20 ga Disamba
LITTAFIN FIRISTOCI 12-13
Waƙa ta 140 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Me Za Mu Koya Daga Dokar da Aka Bayar Game da Kuturta”: (minti 10)
L.Fi 13:4, 5—Akan ware mutanen da suke da cutar kuturta (wp18.1 7)
L.Fi 13:45, 46—Kutare za su guji yaɗa cutar (wp16.4 9 sakin layi na 1)
L.Fi 13:52, 57—Akan ƙona duk abubuwan da kuturtar ta shafa (it-2-E 238 ¶3)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
L.Fi 12:2, 5—Me ya sa haihuwa yake sa mace ta zama “marar-tsarki”? (w04 7/1 30 sakin layi na 2)
L.Fi 12:3—Me ya sa Jehobah ya ba da doka cewa a yi kaciya a rana ta takwas? (wp18.1 7)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) L.Fi 13:9-28 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayoyin nan: Ta yaya Adamu ya yi tambayoyi yadda ya dace? Ta yaya ya bayyana nassin da kyau?
Komawa Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da hujjar da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 19)
Komawa Ziyara: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar da ƙasidar nan Albishiri Daga Allah! Sai ka soma nazarin darasi na 11 da maigidan. (th darasi na 9)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30 ko ƙasa da hakan) ia babi na 23 sakin layi na 15-29 da akwatin da ke shafi na 204
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 28 da Addu’a