13- 19 ga Fabrairu
ISHAYA 52-57
Waƙa ta 148 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Yesu Ya Sha Azaba Domin Mu”: (minti 10)
Ish 53:
3-5 —An rena shi kuma an kashe shi don zunubanmu (w09 1/15 26 sakin layi na 3-5) Ish 53:
7, 8 —Ya yarda ya ba da ransa domin mu (w09 1/15 27 sakin layi na 10) Ish 53:
11, 12 —Za mu iya ƙulla dangantaka da Allah domin Yesu ya riƙe aminci har mutuwa (w09 1/15 28 sakin layi na 13)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ish 54:1
—Wace ce “bakararriya” da aka ambata a wannan annabcin, kuma su waye ne ‘’ya’yanta’? (w06 3/15-E 11 sakin layi na 2) Ish 57:15
—A wace hanya ce Jehobah yake “zaune” da mai “karyayyen ruhu” da kuma “mai-tawali’u”? (w05 11/1 14 sakin layi na 3) Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 57:
1-11
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) ll shafi na 6
—Ka yi shiri don koma ziyara. Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) ll shafi na 7
—Ka yi shiri don ziyara ta gaba. Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 13-14 sakin layi na 16-17
—Idan akwai mahaifin da ke da ƙananan yara, ku sa ya yi nazari da ɗaya daga cikinsu.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 110
“Ku Sa Yaranku Su Yi Imani da Wanzuwar Mahalicci Sosai”: (minti 15) Tattaunawa. Ku saka bidiyon nan Abin da Tsararku Suka Ce
—Yin Imani da Allah. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 8 sakin layi na 8-13 da akwatin nan “Littattafan da aka Fi Bugawa a Faɗin Duniya”
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 107 da Addu’a