RAYUWAR KIRISTA
Ku Sa Yaranku Su Yi Imani da Wanzuwar Mahalicci Sosai
Halittu suna ɗaukaka Jehobah. (Za 19:
KU KALLI BIDIYON NAN ABIN DA TSARARKU SUKA CE
Wace ƙarya ce ake yawan yi game da wanzuwar Allah?
Mene ne ake koyarwa a makarantarku?
Me ya sa kake da tabbaci cewa Jehobah ya wanzu?
Ta yaya za ka iya taimaka wa wani ya gaskata cewa Allah ne mahalicci?