Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

20-26 ga Fabrairu

ISHAYA 58-62

20-26 ga Fabrairu
  •  Waƙa ta 142 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • ‘Ku Yi Shelar Shekara ta Alherin’ Jehobah”: (minti 10)

    • Ish 61:1, 2—An naɗa Yesu ya “yi shelar shekara ta alherin” Jehobah (ip-2-E 322 sakin layi na 4)

    • Ish 61:3, 4—Jehobah ya tanadar da manyan “itatuwa na adalci” don su tallafa wa aikinsa (ip-2-E 326-327 sakin layi na 13-15)

    • Ish 61:5, 6—“Baƙi” suna aiki tare da “firistoci na Ubangiji” a wannan wa’azin da ba a taɓa yin irinsa ba (w12 12/15 25 sakin layi na 5-6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ish 60:17—A waɗanne hanyoyi ne Jehobah ya cika alkawuransa a kwanaki na ƙarshe? (w15 7/15 9-10 sakin layi na 14-17)

    • Ish 61:8, 9—Mene ne ma’anar ‘madawwamin alkawari’ da aka ambata a nan kuma su waye ne ‘zuriyar’? (w07 2/1 6 sakin layi na 12)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 62:1-12

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.1

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.1

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 15 sakin layi na 19—Idan akwai mahaifiyar da ke da ƙaramar yarinya, ku sa ta yi nazari da ita.

RAYUWAR KIRISTA