27 ga Fabrairu–5 ga Maris
ISHAYA 63-66
Waƙa ta 19 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Sababbin Sammai da Sabuwar Duniya Za Su Sa Mu Murna Sosai”: (minti 10)
Ish 65:17
—“Ba za a tuna da al’amura na dā ba” (ip-2-E 383 sakin layi na 23) Ish 65:
18, 19 —Za a yi murna sosai (ip-2-E 384 sakin layi na 25) Ish 65:
21-23 —Mutane za su ji daɗin rayuwa kuma ba za su riƙa jin tsoro ba (w12 9/15 9 sakin layi na 4-5)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Ish 63:5
—Ta yaya ne hasalar Allah take taimakonsa? (w07 2/1 6 sakin layi na 13) Ish 64:8
—Ta yaya Jehobah yake mulmula mu? (w13 6/15 25 sakin layi na 3-5) Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 63:
1-10
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Afi 5:33
—Ku Koyar da Gaskiya. Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ti 5:8; Tit 2:
4, 5 —Ku Koyar da Gaskiya. Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) Ish 66:23; w06 11/1 24-25 sakin layi na 14-17
—Jigo: Taro —Fasali Na Dindindin a Bautarmu
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 129
“Ku Riƙa Murna Cikin Begenku” (Ish 65:
17, 18; Ro 12:12): (minti 15) Tattaunawa. Ku nuna bidiyon nan Ku Riƙa Murna Cikin Bege. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 9 sakin layi na 1-9 da akwatin nan “Ƙaruwa a Faɗin Duniya”
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 95 da Addu’a