Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

5-​11 ga Fabrairu

MATTA 12-13

5-​11 ga Fabrairu
  • Waƙa ta 27 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Kwatancin Alkama da Zawan”: (minti 10)

    • Mt 13:​24-26​—Wani mutum ya shuka iri mai kyau a gonarsa, sai wani mugu ya zo ya shuka masa zawan a ciki (w13 7/15 9-10 sakin layi na 2-3)

    • Mt 13:​27-29​—Alkamar da zawan sun girma tare har zuwa lokacin girbi (w13 7/15 10 sakin layi na 4)

    • Mt 13:30​—A lokacin girbin, masu girbin sun fara ware zawan daga alkamar (w13 7/15 12 sakin layi na 10-12)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 12:20​—Ta yaya za mu ji tausayin mutane kamar yadda Yesu ya yi? (nwtsty na nazari)

    • Mt 13:25​—Me ya sa muka gaskata cewa a dā wani zai iya shuka zawan a gonar alkamar wani? (w16.10 shafi na 32)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 12:​1-21

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA